This page is a translated version of the page Main Page and the translation is 100% complete.
"Mecece Wikipedia?" vidiyo acikin harshen Spanish tare da fassara a harsuna da dama.

Outreach. Irin hanyar Wikimedia.

Outreach wiki na a matsayin gida ne ayyukan haɗingwiwa da outreach da dama. Ta kasance ma'adana, matattarar kyawawan ababe koyi, kuma inda ake gudanar da ayyukan da aka nufa yinsu ga mutane, zuwa cibiyoyin al'adu, ko kuma zuwa shirye-shiryen ilimi.

Manufar mu shine mu ɗauki kuma mu taimake sabbin Wikimedians dan gina alaƙa mai ƙarfi tare da abokan hulɗar daga cibiyoyin ilimi da al'adu. Muna neman taimakon kun wurin zamar da wannan manhaja babba, mai kyau, kuma mai amfani sosai. Akwai abubuwa da dama da za'a yi.


GLAM

Wannan manhaja na aiki ne tare da galleries, ɗakunan karatu, ma'adanai da gidajen tarihi dan kawo kayayyakin al'adu kan yanar gizo.

Karatu

Ƙofar Karatu ta Wikimedia na haɗa mutane dake amfani da manhajojin Wikipedia da ire-iren ta acikin karantarwa a duk faɗin duniya.